'Yar Saudiyya da ta yi 'ridda' na tsoron za a kashe ta.
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rahaf ta nemi mafaka a Ostraliya bayan guduwa daga Saudiyya

  • Latsa alamar lasifika a hoton da ke sama don kallon cikakken bidiyon

Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana Rahaf Mohammed, wata budurwa 'yar Saudiyya da ta yi 'ridda' kuma ta gudu daga wajen iyayenta ta tafi birnin Bangkok, a matsayin 'yan gudun hijira a hukumance.

Hukumomi a Ostraliya sun nuna cewa za a bata mafakar da ta nema.

Rahaf ta roki a bata mafaka ne ta hanyar wallafa sakwanni a shafinta na Twitter, kuma ta samu gagarumin goyon baya daga al'umma.

Labarai masu alaka