Yadda ake taimakon zawarawa a Lagos
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda ake taimakon zawarawa a Lagos

Latsa alamar lasifika a hoton sama domin sauraren shirin Adikon Zamani

Shirin ya tattauna ne da Hajiya Ummulkhair Muhammad da ke da wata gidauniya a Lagos da ke tallafawa almajirai da mata musamman wadanda suka rasa mazajensu da kuma zawarawa.

Gidauniyar mai suna Ummulkhair Foundation na taimaka wa ta hanyoyi daban-dadan domin tabbatar da ganin almajira da matan da suka rasa mazajensu sun samu saukin rayuwa.

Sulhunta ma’aurata da wasu matsaloli na rayuwa da koyar sana’oi n hannu na daga cikin taimakon da cibiyar ke bayar wa.

Labarai masu alaka