Buhari ba ya yaki da cin hanci - Obasanjo
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

#BBCNigeria2019: Buhari ba ya yaki da cin hanci - Obasanjo

Tsohon shugaban Najeriya cif Olusegun Obasanjo ya yi zargin cewa Shugaba Buhari yana yaki da cin hanci ne kawai kan mutanen da ba sa goyon bayansa.