Za ka zabi wanda limaminka ya ce?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zaben Najeriya 2019: Za ka zabi wanda limaminka ya ce?

Wannan bidiyo ne kan ra'ayoyin wasu 'yan Najeriya kan ko za su zabi wanda limaminsu ya ce su zaba ko a'a.

Bidiyo: Abdulbaki Jari