Kun taba ganin karuwar roba?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mutane na rububin zuwa gidan karuwan roba a Italia

Kun taba ganin Karuwar da aka yi da roba?

Ana bude gidajen karuwan roba a fadin nahiyar Turai.

Maimakon a biya kudi a sadu da mutane, masu ziyartar gidajen na tarawa da 'yar tsanar da aka yi da roba wacce take matukar kama da macen zahiri.

Suna iya zabar irin macen da suke so ta fannin kalar gashi da sigar jiki da kayan da ke jikinta.

A ganinku, wannan wulkanci ne ga jinsin mata ko kuwa kirkira ce da za ta bai wa mutane damar yin abin da suke so?

Labarai masu alaka