Muhawarar Jihar Kano
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

BBC za ta yi muhawarar 'yan takarar gwamna a Kano

Za a gudanar da muhawarar jihar kano ranar 2 ga watan Fabrairun 2019 da karfe 10 na safe.

'Yan takarar sun hada da Abdullahi Umar Ganduje na APC da Abba Kabir Yusuf na PDP da Salihu Sagir Takai na PRP da Mustapha Getso na NPM sai Maimuna Mohammed ta UPP.