Hotunan abubuwan da suka faru a Afirka a makon jiya

South African artist performs at the French Institute, in Abidjan on Febuary 6, 2019, during second edition Circus Festival. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Ranar Laraba a birnin Abidjan na Ivory Coast, wani dan rawa yana wasa a wajen wani biki.
Performers from "Cape Town Carnival" of South Africa take part in the annual Lunar New Year parade in the Kowloon district of Hong Kong on February 5, 2019, to mark the Year of the Pig. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wasu 'yan rawa 'yan Afirka ta Kudu suna wasa a Hong Kong a bukukuwan sabuwar shekara ta gargajiya a kasar ranar Talata.
A model presents a creation by South African brand Chulaap during the 080 Fashion Week in Barcelona on February 4, 2019. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wata mai tallar kayan kawa a birnin Barcelona na kasar Sufaniya.
The Flipflopi Dhow seen from the rear Hakkin mallakar hoto Munira Hussein/BBC
Image caption Wannan kwale-kwalen da kaa hada da sama da silifas 200,000 ya iso Zanzibar ranat Alhamis bayan da ya taso daga tsibirin islan da ke Kenya...
People sit on board the Flip-flop Dhow Hakkin mallakar hoto Munira Hussein/BBC
Image caption Wasu 'yan Kenya zaune a cikin kwal-kwale da aka yi wa lakabi da Flip-flop Dhow wanda aka yi da silifas da robobi.
Liberian Muslim women poses with the Liberian flag during observance of World Hijab Day in Monrovia, Liberia, 01 February 2019. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wasu mata 'yan kasar Liberia a babban birnin kasar, Monrovia inda suka taru don bikin ranar Hijabi ta duniya.

Hotuna daga AFP da Reuters.