Saurari labarin Kalubale
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hikayata: Ku saurari labarin Kalubale

Latsa lasifikar da ke sama don sauraron karatun labarin:

A ci gaba da kawo muku karatun labaran da suka yi nasarar lashe gasar Hikayata ta 2018, muna kan sauraron labarai 12 da alkalan gasar suka ce sun cancanci yabo.

A wannan mako kuma za mu kawo muku labarin 'kalubale' Rukayya Ibrahim, masallacin Maidabara, Unguwar Kara, Argungu, Jihar Kebbi, Najeriya wanda Fauziyya Kabir Tukur ta karanta.

Labarai masu alaka