Daura: Mahaifar shugaban kasa Buhari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon ziyarar BBC zuwa Daura, Mahaifar Shugaba Buhari

Latsa hoton da ke sama don kallin bidiyon:

BBC Hausa ta kai ziyara birnin Daura da ke jihar Katsina a arewacin Najeriya, inda can ne mahaifar Shugaba Muhammadu Buhari.

Ga kuma tsarabar da muka samo muku kan irin ci gaban da aka samu cikin shekara uku da shugaban ya yi kan karagar mulki.

Mai rohoto Ibrahim Isa

Mai daukar bidiyo Abdussalam Usman

Wanda ya hada bidiyo Abdulbaki Jari

Edita Yusuf Yakasai.