Waiwaye kan ayyukan wasu shugabannin Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Waiwaye kan ayyukan wasu shugabannin Najeriya hudu

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A yayin da ya rage 'yan kwanaki a gudanar da manyan zabukan Najeriya na 2019, BBC ta yi waiwaye kan ayyukan wasu shugabannin kasar hudu da suka hada da Olusegun Obasanjo da Umaru Musa 'Yar adua da Goodluck Jonathan da kuma Muhammadu Buhari.

Labarai masu alaka