Hirar BBC da Buba Galadima a kan dalilin sukar gwamnatin Buhari duk da akwai diyarsa a gwamnatin
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abin da ya sa Buhari ya ba 'yata mukami — Buba Galadima

Latsa hoton da ke sama don kallon bidyon.

BBC Hausa ta zanta da jigo a jam'iyyar adawa ta PDP a kan dalilin da ya sa yake sukar gwamnatin Buhari duk da cewa 'yarsa tana aiki da Buharin.

Buba Galadima yi yi ikirarin cewa diyarsta Zainab ta fi sauran mutanen da ke aiki a gwamnatin Buhari ilimi.