Wadanne tambayoyi kuke da su kan dokokin zabe a Najeriya?

INEC

Asalin hoton, Getty Images

Ku aiko da tambayoyinku kan duk abun da ku ke son sani dangane da dokokin zabe a Najeriya da kuma tanadin da shari'a ta yi wa masu karya wadannan dokoki. BBC za ta aiwatar da bincike daga wajen masana, tare da kawo muku cikakkiyar makala kan hakan.