Wadanne tambayoyi kuke da su kan tsarin cin zaben shugaban kasa a Najeriya?

Malamin zabe a Najeriya

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto,

Yawan kuri'u ba shi ba ne cin zabe a Najeriya

Ku aiko da tambayoyinku kan duk abun da ku ke son sani dangane da tsarin cin zaben shugaban kasa a Najeriya.

BBC za ta aiwatar da bincike daga wajen masana, tare da kawo muku cikakkiyar makala kan hakan.