Zaben Najeriya 2019: Labari a cikin hotuna

A yayin da ake ci gaba da gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu, mun tattaro maku hotuna masu kayatarwa.

Bayanan hoto,

Shuga Buhari a yayin da ya je kada kuri'a

Bayanan hoto,

Atiku Abubakar da matarsa Gimbiya a yayin da za su kada kuri'a

Bayanan hoto,

Ma'aikatan zabe a bakin aiki

Bayanan hoto,

Mai dakin shugaban kasa, Aisha Buhari lokacin da ta ke kada kuri'a

Bayanan hoto,

Lokacin da wata baiwar Allah ke kada kuri'arta

Bayanan hoto,

Atiku Abubakar da matarsa Gimbiya a yayin da za su kada kuri'a

Bayanan hoto,

Akwatin zabe a shirye tsab jiran jama'a su zo su yi zabe

Bayanan hoto,

Yayin da zabe ya fara a wasu sassan Najeriya

Bayanan hoto,

Card Reader a bakin aiki