Zaben gwamnoni - Wadanda suka yi nasarar lashe zabe
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gwamnonin da suka yi nasarar lashe zaben 2019 a Najeriya

 • Sai ku latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon.

Shin kun taba ganin hotunan sababbin 'yan takarar mukamin gwamna da suka samu nasara a zabukan da aka yi a karshen makon jiya?

A kan haka ne BBC ta tattaro sunayen gwamnonin da suka yi nasara a zabukan gwamnoni a fadin Najeriya.

An dai gudanar da zabukan ne ranar 9 ga watan Maris 2019 a jihohi 29 da ke kasar.

Jerin jihohin da INEC ta bayyana zabensu a matsayin wanda aka kammala:

 • Abia - Okezie Ikpeazu (PDP)
 • Akwa Ibom - Udom Emmanuel (PDP)
 • Borno - Babagana Umara Zulum (APC)
 • Cross River - Ben Ayade (PDP)
 • Delta - Govnor Ifeanyi Okowa (PDP)
 • Ebonyi - David Umahi (PDP)
 • Enugu - Ifeanyị Ugwuanyi (PDP)
 • Gombe - Alhaji Inuwa Yahaya (APC)
 • Imo - Emeka Ihedioha (PDP)
 • Jigawa - Mohammadu Badaru Abubakar (APC)
 • Kaduna - Govnor Nasir El-Rufai (APC)
 • Katsina - Aminu Masari (APC)
 • Kebbi - Abubakar Atiku Bagudu (APC)
 • Kwara - Abdulrahman Abdulrazaq (APC)
 • Lagos - Babajide Olusola Sanwo-Olu (APC)
 • Nasarawa - Abdullahi Sule (APC)
 • Niger - Govnor Abubakar Bello (APC)
 • Ogun - Prince Dapo Abiodun (APC)
 • Oyo - Seyi Makinde (PDP)
 • Taraba - Darius Ishaku (PDP)
 • Yobe - Alhaji Mai Mala Buni (APC)
 • Zamfara - Muktar Idris (APC)