Bidiyon yadda gini ya rufto wa 'yan makaranta a Legas

Bidiyon yadda gini ya rufto wa 'yan makaranta a Legas

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wata makaranta ta rushe ta kashe dalibai da dama a Legas. Ginin makarantar ya rushe ne a Itafaja inda baraguzai suka haya mutane da dama.

Wasu ganau sun shaidawa BBC cewa sakacin masu makaranta ne ya jaza rugujewar gini