Kun ga matar da ta fi kowa tsufa a duniya...
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kane Tanaka: Mai shekara 116 daga Fukuoka a kasar Japan

An haife Kane ne a ranar 2 ga watan Janairun 1903, wato shekarar da 'yan gidan Wright suka tuka jirgi a karon farko.

Kane tana son ilimin lissafi da salon rubutu da ake masa kwalliya.

Masu kula abubuwa da suka shafi kafa bajinta a duniya wato Guinness sun karrama Kane.

Labarai masu alaka