Iyaye suna zanga-zangar bacewar 'yayansu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Iyaye sun yi zanga-zangar bacewar 'ya'yansu a Borno

Mata sun yi zanga-zanga don neman sanin inda 'ya'yansu suke tun bayan da sojoji suka kama su shekara shida da suka wuce, a cewarsu.

Sun yi zanga-zangar ne a karamar hukumar Jere ta jihar Borno a ranar Alhamis.

Labarai masu alaka