Me ya sa kifin Afirka Ta Yamma ke bacewa?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya sa kifin Afirka Ta Yamma ke bacewa a tekuna?

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

BBC ta yi bincike kan yadda ake kama kifi ba bisa ka'ida ba a gabar tekun Afirka Ta Yamma, don gano daya daga cikin dalilan da a yanzu haka kifin ke bacewa a tekunan yankin.

Labarai masu alaka