Media Player
Zamfara
01.04.2019

An hallaka mutum 42 a Zamfara

Maharan dai sun kai harin ne a kauyukan da suka hada da Kurya da Kursasa da wasu kauyuka da ke yankin inda suka yi ta harbin mai uwa da wabi.