Media Player
Muhammadu Buhari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti
02.04.2019

'Buhari ba shi da hannu a zaben Kano'

A karon farko tun bayan zaben gwamnoni a Najeriya, fadar shugaban kasar Najeriya ta mayar da martani kan takkadamar da ake tafkawa dangane da zaben.