Tsohuwar da ta tare a Hubbare don koyon Kur'ani
Tsohuwar da ta tare a Hubbare don koyon Kur'ani
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Yawanci mutane kan yi tunanin cewa idan suka manyanta ba za su iya koyon kratu ba.
Sai dai ba haka abun yake ba ga Hajja Nene, wata tsohuwa da BBC ta yi kicibus da ita a Hubbaren Shehu da ke Sakkwato, wacce ta bar garinta a Jalingo don koyon karatun Kur'ani.
Bidiyo: Abdussalam Usman
Hada bidiyo: Abdulbaki Jari