Allah ya yi wa Justice Mamman Nasir rasuwa

Labari da dumi-dumi

Kafin rasuwarsa shi ne Galadiman Katsina kuma tsohon ministan shari'a na zamanin Sardauna kuma za a yi jana'izarsa a ranar Asabar a gidan Galadiman Katsina da ke Malumfashi a jihar Katsina da misalin karfe 4:00.