Jirgi mafi girma a duniya ya fara tashi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jirgi mafi girman fuka-fukai a duniya ya fara tashi

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Jirgin saman da ya fi girman fuka-fukai ya fara aiki a hamadar Mojave a jihar California da ke kasar Amurka.

Kamfanin Stratolaunch ne ya kera jirgin, kuma an kafa kamfanin ne a shekarar 2011.

Ana ganin wannan jirgin ne hanya ma fi sauki ta aike wa da jirage sararin samaniya daga kasa.

Labarai masu alaka