Hotunan yadda gobara ta lashe majami'ar Notre-Dame a Paris

Wata gagarumar gobara ta lashe ginin majami'ar Notre-Dame mai cike da kayan tarihi har husumiyar ginin ta rushe gaba daya.

Ma'aikatan kashe gobara sun yi wa tsohon ginin majami'ar da aka gina shi a karni na 12, wanda yayi suna saboda tsarin ginin da gwanayen magina suka tsara.

Dubban mazauna birnin Paris har ma da masu yawon bude idanu ne suka taru a kusa da ginin suna kallon yadda gobarar ke kara habaka.

Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Ba da jimawa ba sai husumiyar majami'ar ta kama da wuta
Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A hagu hoton bangaren ginin majami'ar ne da aka dauka a bara, a dama kuma yadda gobara ta kona shi
Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Gobarar da hayaki sun turnuke yankin da majami'ar ta ke kusa da kogin Seinne
Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto AFP
Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto EPA
Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto AFP
Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto AFP
Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption 'Yan kwana-kwana na kokarin kashe gibarar har lokacin da duhun almuru ya kawo jiki
Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Daga nesa ma ana iya hango barnar da gobarar ta yi wa ginin majami'ar
Before and after at Notre-Dame Hakkin mallakar hoto AFP/GETTY
Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Za a dade ba a farfado daga barnar da gobarar ta yi wa wannan ginin mai cike da tarihi ba
Scene of blaze in Paris Hakkin mallakar hoto AFP

Akwai hakkin mallaka a kan dukkan hotunan nan.

Labarai masu alaka