Yadda ake sace gawawwaki a Cararcas,Venezuela
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli yadda barayi ke tono kabari don yin sata a Venezuela

  • Latsa alamar lasifika da ke sama don kallon bidiyon

Kasar Venezuela tana cikin matsanancin matsin tattalin arziki.

Abin da ya sa wasu 'yan daba fara tone kaburbura a makabartu don sace kayayyaki masu daraja da aka binne su da shi.

Labarai masu alaka