Yadda wani matashi ke kera gabobin jikin mutum na roba a Najeriya

Yadda wani matashi ke kera gabobin jikin mutum na roba a Najeriya

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyo:

Khalifa Yakubu wani matashi ne dan asalin jihar Kaduna da yake kera gabobin jikin mutum na roba don taimaka wa mutane masu zama da nakasa.

Yana kuma kera abin da makafi ke amfani da shi don karatu.

BBC ta kai masa ziyara don ganin yadda yake wannan aiki.