An sanya wa birai kwayoyin kwakwalwar dan Adam

  • Latsa alamar lasifikan da ke sama don kallon bidiyon

A karon farko, masana kimiyya sun sanya kwayoyin kwakwalwar mutum a cikin birai.

Masu bincike na kasar China sun yi amfani da kwakwalwar birai don daukar kwayoyin hallitun MCPH1, abin da suka yi imani yana taka muhimmiyar rawa wajen bunkasa kwakwalwar dan Adam.