Adikon Zamani: Tiyatar haihuwa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Adikon Zamani: Dalilan da ya sa ake tiyatar haihuwa

Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraren shirin adikon zamani

Sau da dama mata na fuskantar matsaloli wajen haihuwa ko kuma bayan sun haihu.

A wannan makon, shirin na adikon zamani ya karkata ne bangaren haihuwa, inda aka tattauna kan dalilan da ya sa ake tiyatar haihuwa.

Fatima Zarah Umar, wacce ita ce hadimar shirin, ta tattauna da Dakta Habiba Ibrahim wacce likitar mata ce a asibitin Wuse da ke Abuja a Najeriya inda ta warware zare da abawa kan dalilan da yasa ake tiyata wajen haihuwa da kuma wasu abubuwa da suka danganci haihuwar ita kanta.

Labarai masu alaka