Kalli bidiyon zanga-zangar neman sakin Zainab Aliyu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli bidiyon zanga-zangar neman sakin Zainab Aliyu

Da safiyar ranar Talata ne dalibai a birnin Kano akasari na jami'ar Yusuf Maitama Sule suka fito zanga-zanga a birnin don neman sakin 'yar Najeriyar nan da ke tsare, Zainab Aliyu.

Hukumomi a Najeriya sun ce Zainab ba ta da laifi domin wasu ne suka saka mata kwayar a wata jaka kuma suka makala sunanta a jiki.

Masu zanga-zangar sun je har gaban karamin ofishin jakadancin Saudiyya da ke jihar Kano.

Labarai masu alaka