Yadda mage ke rayuwa da kuregu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda mage ke rainon 'ya'yan kurege

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

A wani wurin yawon bude ido na Bakhchisaray Miniature Park, masu kula da dabbobi sun yanke hukuncin hada wata mage da wasu 'ya'yan kurege.

Da farko dai magen ta razana saboda rashin sabo, su ma kuregun sun so su fice daga kwallin da magen ta ke zaune a ciki.

A yanzu, suna zaune tare kamar 'yan uwa, 'ya'yan mage da jariran kuregun sun zama daya.

Labarai masu alaka