Za ku iya shekara 12 ba ku ga mahifiyarku ba?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Za ku iya barin danku a makaranta tsawon shekara 12?

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Za ku iya barin danku a makaranta tsawon shekara 12?

Wannan shi ne kawai zabin da wasu iyaye a kauyukan Nepal ke fuskanta don ganin sun samar wa 'ya'yansu ilimi.

Wannan labarin wani matashi ne da ya hadu da iyayensa bayan shekara 12.

Jeewan Mahatara ya bayyana abubuwan da ya samu da wanda ya rasa a shgekaru 12 da ya yi ba tare da iyayensa ba.

Labarai masu alaka