Ramadan: Tsawon azumi a kasashen duniya

Boy reciting the Quran Hakkin mallakar hoto Getty Images

Watan Ramadan na cikin watanni mafi tsarki ga Musulmin duniya, kuma lokaci ne da suke kara dukufa wajen yin ibada da ta hada da salloli cikin dare da azumi a tsawon kowane yini na watan.

Kasashen da ke yankin tsakiyar duniya da aka fi sani da 'equator'da turancin Ingilishi sun fi samun gajeren lokaci, amma Musulmin da ke kasashen da ke arewacin duniya na dadewa kafin rana ta fadi saboda tsawon yini da ake fuskanta a lokutan zafi.

Ku latsa kasa don ganin yadda abun yake:

Tsawon lokacin azumi:
Fajr: :Fajr
Fitowar rana: :Fitowar rana
Faduwar rana: :Faduwar rana
Tsawon lokacin azumi:
Fajr: :Fajr
Fitowar rana: :Fitowar rana
Faduwar rana: :Faduwar rana
Tsawon lokacin azumi:
Fajr: :Fajr
Fitowar rana: :Fitowar rana
Faduwar rana: :Faduwar rana
 • Afghanistan
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 31
  Fajr: 03:24
  Fitowar rana: 04:45
  Faduwar rana: 18:55
 • Afirka ta Kudu
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 11 da minti 50
  Fajr: 05:36
  Fitowar rana: 06:43
  Faduwar rana: 17:26
 • Amurka
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 29
  Fajr: 04:25
  Fitowar rana: 05:46
  Faduwar rana: 19:54
 • Australia
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 11 da minti 25
  Fajr: 05:33
  Fitowar rana: 06:46
  Faduwar rana: 16:58
 • Birtaniya
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 18 da minti 1
  Fajr: 02:57
  Fitowar rana: 04:57
  Faduwar rana: 20:58
 • Brazil
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 11 da minti 57
  Fajr: 05:32
  Fitowar rana: 06:37
  Faduwar rana: 17:29
 • Canada
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 17 da minti 2
  Fajr: 03:26
  Fitowar rana: 05:15
  Faduwar rana: 20:28
 • Chile
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 11 da minti 25
  Fajr: 06:21
  Fitowar rana: 07:33
  Faduwar rana: 17:46
 • China
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 16 da minti 11
  Fajr: 03:19
  Fitowar rana: 04:51
  Faduwar rana: 19:30
 • Faransa
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 17 da minti 44
  Fajr: 03:53
  Fitowar rana: 05:59
  Faduwar rana: 21:37
 • Greenland
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 20 da minti 48
  Fajr: 02:18
  Fitowar rana: 03:44
  Faduwar rana: 23:06
 • Hong Kong
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 14 da minti 28
  Fajr: 04:32
  Fitowar rana: 05:41
  Faduwar rana: 19:00
 • Iceland
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 20 da minti 47
  Fajr: 02:19
  Fitowar rana: 03:46
  Faduwar rana: 23:06
 • India
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 14 da minti 58
  Fajr: 04:12
  Fitowar rana: 05:26
  Faduwar rana: 19:10
 • Indonesia
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 12 da minti 50
  Fajr: 04:54
  Fitowar rana: 05:55
  Faduwar rana: 17:44
 • Iran
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 39
  Fajr: 04:30
  Fitowar rana: 05:54
  Faduwar rana: 20:09
 • Iraqi
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 24
  Fajr: 03:38
  Fitowar rana: 04:57
  Faduwar rana: 19:02
 • Jamus
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 17 da minti 34
  Fajr: 03:23
  Fitowar rana: 05:25
  Faduwar rana: 20:57
 • Kenya
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 13 da minti 17
  Fajr: 05:15
  Fitowar rana: 06:27
  Faduwar rana: 18:32
 • Libya
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 48
  Fajr: 04:17
  Fitowar rana: 06:03
  Faduwar rana: 20:05
 • Masar
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 5
  Fajr: 03:42
  Fitowar rana: 04:57
  Faduwar rana: 18:47
 • Morocco
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 28
  Fajr: 04:00
  Fitowar rana: 05:21
  Faduwar rana: 19:28
 • Najeriya
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 13 da minti 29
  Fajr: 05:28
  Fitowar rana: 06:30
  Faduwar rana: 18:57
 • Pakistan
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 21
  Fajr: 03:43
  Fitowar rana: 05:02
  Faduwar rana: 19:04
 • Rasha
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 18 da minti 35
  Fajr: 02:15
  Fitowar rana: 04:04
  Faduwar rana: 20:50
 • Saudiyya
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 14 da minti 38
  Fajr: 03:56
  Fitowar rana: 05:06
  Faduwar rana: 18:34
 • Senegal
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 14 da minti 12
  Fajr: 05:22
  Fitowar rana: 06:40
  Faduwar rana: 19:34
 • Sweden
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 19 da minti 12
  Fajr: 02:21
  Fitowar rana: 03:57
  Faduwar rana: 21:33
 • Syriya
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 25
  Fajr: 04:09
  Fitowar rana: 05:29
  Faduwar rana: 19:34
 • Tanzania
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 13 da minti 3
  Fajr: 05:26
  Fitowar rana: 06:39
  Faduwar rana: 18:29
 • Turkiya
  Tsawon lokacin azumi: Sa'a 16 da minti 18
  Fajr: 04:05
  Fitowar rana: 05:39
  Faduwar rana: 20:23

Matashiya: Wannan lokutan na babban biranen kasa ne

Bayanai daga: aladhan.com and islamicfinder

Labarai masu alaka