Yadda mazauna Abuja ke jin azumin bana.
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon yadda mazauna Abuja ke jin azumin bana

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon

Musulman duniya sun fara azumi ranar 6 ga watan Mayu 2019.

Ramadan wata ne da ake so mutane su maida hanakali a kan ayyukan ibada.

Sai dai ganin yadda a kasashe irin Najeriya ake zabga rana, wasu sun ce azumin na bana akwai wahala, yayin da wasu ke cewa azumin sai son barka don saukinsa suke ji.

Ga dai abin da wasu mazauna birnin tarayyara Najeriya Abuja ke cewa game da yadda suke jin azumin bana.

Daukar bidiyo: Abdussalam Usman

Hada bidiyo da gyara shi: Fatima Othman

Labarai masu alaka