Hotunan abubuwan da suka faru a Afirka a makon nan 3-9 Mayun 2019

Wasu zababbun hotunan wasu abubuwan da suka faru a Afirka a wannan makon na 3-9 Mayun 2019:

A supporter reacts as the South African opposition party Democratic Alliance leader delivers his speech during the final presidential election campaign rally of the DA at the Dobsonville Stadium, in Soweto, Johannesburg, on May 4, 2019. Wani mai goyon baya yana nuna murna a yayin da shugaban jam'iyyar ta adawa ta DA ya ke yin jawabi lokacin gangamin na karshe na zaben shugaban kasar a filin wasan Dobsonvile, a Soweto da ke birnin Johannesburg a ranar 4 ga watan Mayu a shekara ta 2019. Hakkin mallakar hoto MARCO LONGARI
Image caption Wasu mutane kenan a ranar Asabar masu sanye da kaya ruwan bula a wani gangamin jam'iyyar adawa ta Afirka Ta Kudu, DA, kafin zaben kasar...
Presentational white space
A supporter of the ruling party Africa National Congress reacts at the Ellis Park stadium in Johannesburg, on May 5, 2019 during the final campaign rally of the party. Wani magoyi bayan jam'iyya mai mulki ANC na mayar da martani a filin wasan Ellis Park a birnin Johannesburg a ranar 5 ga watan Mayu a shekara ta 2019. Hakkin mallakar hoto MARCO LONGARI
Image caption Kwana daya bayan haka magoya bayan jam'iyyar ANC sun fito su yi nasu gangamin cikin tufafi launin tutar jam'iyyarsu.
Presentational white space
A girl watches while her mother marks her ballot at at a polling station at the Sheshego township, on the outskirts of Polokwane on May 8, 2019. Wata yarinya a lokacin da ta ke kallon mahaifiyarta tana kada kuri'arta a kwaryar Sheshego, da ke wajen birnin Polokwane a ranar takwas ga watan Mayu na shekara ta 2019. Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption ... ranar Alhamis ce babbar rana.
Presentational white space
A Sudanese protester wears a Guy Fawkes mask outside the army headquarters in Khartoum on May 6, 2019. Wani mai zanga-zanga a lokacin da ya ke sanye da wani abin rufe fuska na Guy Fawkes a wajen rundunar sojin kasar da ke birnin Khartoum a 6 ga watan Mayu na shekara ta 2019. Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption A Sudan kuma, masu zanga-zanga suna yakin neman dimokradiyya ta gari. A ranar Litinin wani mai zanga-zanga kenan a yayin da ya saka wani abin rufe fuska na GUY Fawkes a wani zaman da aka yi a wajen shedikwatar rundunar sojin kasar...
Presentational white space
Sudanese protesters gather outside the army headquarters in Khartoum on May 6, 2019. Masu zanga-zangar kenan su ka taru a wajen shedikwatar rundunar sojin Khartoum a 6 ga watan Mayu na 2019. Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Masu zanga-zangar suna ci gaba da zamansu a cikin watan Ramadan, suna kira ga rundunar sojin da ta mika mulkin kasar ga fararen hula.
Presentational white space
Algerian protesters wave a national flag as they take part in a demonstration in the capital Algiers on May 3, 2019. - Algerians gathered for an 11th consecutive Friday of demonstrations. Masu zanga-zanga 'yan Algeria kenan a lokacin da su ke daga tutar kasar a lokacin da su ke zanga-zanga a birnin Algiers a ranar 3 ga watan Mayu na 2019. - Mutanen Algeria kenan su ka taru jumu'a ta 11 kenan a jere na zanga-zanga. Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Wata zanga-zanga kenan da ake yi a kasar Algeria. A Sudan kuma, masu zanga-zangar sun kifar da shugabansu amma dai suna son dukkan dakarun tsohuwar gwamnatins su tafi.
Presentational white space
during the mass funeral to bury 81 coffins containing newly discoverd remains of 84,437 victims of the 1994 genocide in the mass grave at the Nyanza Genocide Memorial, suburb of the capital Kigali, on May 4, 2019. - The remains of nearly 85,000 people murdered in Rwanda's genocide were laid to rest on May 4 in a sombre ceremony in Kigali, a quarter of a century after the slaughter. Vianney Rusanganwa mai shekara 61 a lokacin da ya ke rike da hoton matar sa Liberatha Mukangira wace ta mutu tana da shekara 31, a lokacin da aka binne akwatunan gawawaki 81 na mutane 84,437 da aka gano wadanda iftila'in shekara ta 1994 a kabarin bai daya da aka binne gwamman mutane a wurin shakatawa na Nyanza Genocide Memorial da ke birnin Kigali a ranar hudu ga watan Mayu na 2019. An binne gawawakin mutum kussan 85,000 wadanda aka kashe a iftila'in Rwanda a ranar 4 ga watan Mayu a wani zaman ta'aziya da aka yi kusan shekara 25 bayan da lamarin ya faru. Hakkin mallakar hoto YASUYOSHI CHIBA
Image caption A ranar Asabar, Vianney Rusanganwa rike da hoton tsohuwar matarsa Liberatha Mukangira a lokacin da aka binne akwatunan gawawwaki 81 na mutum 84,437 da suka rasu a iftila'in Rwanda na 1994.
Presentational white space
"Barca Nostra" (Our Ship) that sank on April 18, 2015 trapping hundreds of migrants in its hull, is being installed in Venice's former shipyards as part of the centerpiece of a new art project by Swiss-Icelandic artist Christoph Buechel, prior to the the 58th International Art Exhibition of the Venice Biennale, on May 7, 2019 in Venice. - The 58th International Art Exhibition will open to the public from May 11 to November 24, 2019. Jirgin ruwan wanda ake kamun kifi da shi mai suna ''Barca Nostra'' ya kife a 18 ga watan Aprilu na shekara ta 2015 dankare da daruruwan 'yan ci rani. A yanzu dai ana kafa shi a tsohon wurin ajiye jiragen ruwa na Venice a matsayin sabon jirgi a matsayin wani …ďangare na na sabon fasahar zane-zane na masanin Swiss-Icelandic Christoph Buechel, kafin zuwan baje koli na 58 da za a yi na Venice Biennale a bakwai ga watan Mayu na shekara ta 2019 a Venice. Za a bude baje kolin na 58 ga mutanen gari daga 11 ga watan Mayu zuwa 24 na ga watan August na 2019. Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption A ranar Talata kenan lokacin da ake jan wani jirgin ruwa a titunan Venice kafin baje kolinsa a wani taro. Jirgin ruwan wanda ake su da shi yana yawan tafiya daga Libya zuwa Italiya kafin ya kife a shekara ta 2015 dankare da daruruwan 'yan ci rani.
Presentational white space
Competitors ride their bikes during Stage 6 of the 14th edition of Titan Desert 2019 mountain biking race between El-Jorf and Erfoud in Morocco on May 3, 2019. Masu fafatawan suna tuka kekunan su a gasa ta 6 na 14 da aka yi a Titan Desert na masu tuka keke na shekara ta 2019 tsakanin El-Jorf da Erfoud a Morocco, a ranar 3 ga watan Mayu na shekera ta 2019. Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption A ranar Juma'a wasu masu tseren keke a hamadar tsibirin Titan Desert na Moroko.
Presentational white space
Nantes' Malian forward Kalifa Coulibaly (R) celebrates with Nantes' French midfielder Abdoulaye Toure after scoring a goal during the French L1 football match between Nantes (FCN) and Dijon (DFCO) at the Beaujoire stadium in Nantes, on May 5, 2019. Dan wasan Nantes mutumin Mali Kalifa Coulibaly tare da abokin aikinsa Abdoulaye Toure mutumin Faransa a lokacin da su ke murnanar cin kwallo daya a yayin wasan L1 da akayi tskanin Nantes (FCN) da kuma Dijon (DFCO) a filin wasan Beaujoire da ke birnin Nantes a 5 ga watan Mayu na shekara ta 2019. Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption A ranar Lahadi kuma dan kwallon Mali Kalifa Coulibaly a lokacin da yake goga kansa da abokin wasansa Abdoulaye Toure a wasan L1 na Faransa da aka yi.
Presentational white space

Hakkin mallakar hotuna: AFP da EPA da kuma Reuters

Labarai masu alaka