Yadda wani matashi ke amfani da iskar gas wajen zane
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda wani matashi ke amfani da iskar gas wajen zane-zane

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Muhammad Audu, matashi ne kuma mazaunin garin Ankara da ke kasar Ghana wanda Allah ya yi wa baiwar zane-zane.

Ya bayyana cewa ya koyi irin wannan aiki tun yana dan shekara 11.

Muhammad ya yi nisa a harkar zane inda har yana yi wa ofishin jakadancin Birtaniya zane.

Sanadiyar wannan sana'a ce har ya je kasar Brazil inda ya wakilci nahiyar Afirka a taron masu fasahar zane-zane da aka gudanar.

Labarai masu alaka