Jaririyar da ta rasa duka danginta a Syria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jaririyar da ta rasa duk danginta a Syria

Gwamman mutane ne aka ruwaito sun mutu bayan da gwamnati da Rasha suka kara karfin hare-harensu a arewa maso yammacin Syria.

Khadija al-Hamdan mai shekara biyu ita kadai ta rayu a 'yan gidansu.

Gwamnati da dakarun Rasha sun ce suna ta kai wa masu ikirarin jihadi hari don mayar da martani ga saba wa yarjejeniyar tsagaita wuta.

Labarai masu alaka