Yadda aka kirkiro maudu'in #MeToo
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda aka kirkiro maudu'in #ArewaMeToo

Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraren shirin Adikon Zamani

A wannan makon, shirin na Adikon Zamani ya duba batun yadda maudu'in nan na #ArewaMeToo ya shahara.

Maudu'in wanda mutane suka rika amfani da shi wajen bayyana korafe-korafe da suka shafi cin zarafin mata da lalata da sauransu.

Fatima Zarah Umar, wacce ita ce hadimar shirin, ta tattauna da Hasana Maina da Fatima Salihijo.

Labarai masu alaka