Wani kauyen da ba su taba samun wuta ba a Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wani tsibiri da ba su taba samun wuta ba a Najeriya

Wani kauyen da ba su taba samun wuta ba a Najeriya.

Binciken BBC ya nuna yadda mutanen tsibirin suke fama da rashin wuta da ruwa.

Mutanen tsibirin na kama hayar gida a karamin kudi kamar N20,00.

Labarai masu alaka