Mun kusa aure da Fati Washa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Adam Zango: Saura kiris na auri Fati Washa da Nafisa Abdullahi

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Fitaccen jarumin Kannywood Adamu Zango ya ce saura kiris da ya auri Fati Washa da Nafisa Abdullahi, kafin daga bisani al'amura su sauya.

Tauraren ya fadi hakan ne a wata hira ta musamman da ya yi da Nasidi Adamu Yahaya kan batutuwa daban-daban.

Kuna iya zuwa shafinmu na YouTube don kallon cikakkiyar hirar ta kusan minti 20.

Labarai masu alaka