Shin dagaske za a fara amfani da na'urar VAR a Firimiyar Najeriya?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaushe za a fara amfani da na'urar VAR a Firimiyar Najeriya?

A yayin da duniyar wasan kwallon kafa ke ci gaba da samun tagomashi da sabbin dabarun wasa da alkalanci, shin me mahukunta ke yi game da Firimiyar Najeriya?

Mataimakin shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF), Shehu Dikko, ya bayyana mana abin da yake tunani a game da yin amfani da na'urar mai taimaka wa alkalin wasan wato Video Assistant Referee (VAR) a turance.

Labarai masu alaka