Matashiyar da ke wasan Rugby
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Da hijabina nake wasan Rugby – Rafatu

  • Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon

Rafatu wata matashiya ce Musulma wacce take wasan zari ga ruga ko Rugby a kasar Ghana.

Ta kai matsayin mai buga wasan a matakin kasa da kasa, kuma ta ce hijabinta ko kasancewarta mace bai hana ta yin wasan da akasari maza ke yi ba.

Labarai masu alaka