Ana jima'i da ni a kan N180 na tsawon rana- Fatmata
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ana biya na ₦180 don a yi jima'i da ni – Fatmata

  • Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon

Bincike ya nuna cewa an samu karuwar karuwai a Saliyo tun bayan barkewar cutar Ebola a kasar.

'Yan mata da yawa a Saliyo na shiga karuwanci domin su rayu.

A wata hira da BBC ta yi a kasar, wasu 'yan mata da aka zanta da su, Mariam da Fatmata sun bayyana yadda ake saduwa da su a tsawon kwana daya inda ake ba su Leone 5,000 wato kimanin naira 180 na kudin Najeriya.

Labarai masu alaka