Tarihin Masarautar Hausawan Accra a Ghana daga bakin Sarki da kansa mai martaba Muhammadu Kabiru Abdulkadir Ingilishi.
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tarihin Masarautar Hausawan Accra a Ghana

Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Sarkin Hausawan Accra, Mai Martaba Muhammadu Kabiru Abdulkadir Ingilishi ya bayyana yadda kakansa ya zama Sarkin Hausawan Accra.

Sarkin wanda ya bayyana cewa kakansa ya fara ne daga ''Headman,'' inda daga bisani turawa suka tabbatar masa da sarautar Sarkin Hausawan Accra.

Ya kuma shaida wa BBC cewa har yanzu suna da alaka da Najeriya, kuma suna kai ziyara lokaci zuwa lokaci garinsu, wato garin Gaya da ke Kano.

Labarai masu alaka