Shin Kofin al'ada zai iya dakatar da talaucin al'ada?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin kofin al'ada zai iya dakatar da talaucin al'ada?

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon

Mata da yawa a duniya suna shan wahala idan aka zo ta fannin al'ada, yara mata na iya rasa kwanaki biyar zuwa bakwai kowane wata a makaranta saboda ba su da audugar mata.

Amma yanzu, 'yan mata na iya amfani da kofunan al'ada.

Yana tsawon shekaru goma, tare da adana daruruwan daloli kuma ba ya da wata matsala.

Labarai masu alaka