Na fi wa tausayin talakawan Najeriya a kan gwamnatin Buhari - Buba Galadima
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Buba Galadima ya ce ya fi gwamnatin Buhari alheri ga talakan Najeriya

Latsa hoton sama domin kallon hirar

Buba Galadima ya bayyana cewa ya fi tausayin talakawan Najeriya fiye da gwamnatin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.

Galadima ya ce saboda caccakar gwamnatin da yake ne ya ke zaburar da ita.

Bayan da aka tambaye shi ko Buhari zai iya ba da mamaki ya nada shi minista sai ya ce ba zai iya ba. "Idan da gaske ne a gani a kasa."

Labarai masu alaka