Allah Ya raba Buhari da masu jawo masa matsla ko da 'yayansa ne - Masari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Allah Ya raba Buhari da masu jawo masa matsala – Masari a

Jami'i mai kula da walwala na jam'iyyar APC ta kasa, Ibrahim Masari ya roki Allah ya raba Buhari da duk wanda zai jawo masa matsala ko da kuwa 'ya'yansa ne da ya haifa.

Ya bayyana hakan ne bayan da ya maida martani ga tsohon makusancin Buhari kuma jigo a yakin neman zaben Atiku Abubakar a 2019, Buba Galadima, bayan da ya yi ikiran cewa ya fi wa talakawan Najeriya amfani fiye da gwamnatin Buhari.

Labarai masu alaka