Dan Najeriyan da ya koma Ghana yana koyar da Musulunci
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ibrahim Al-Amin: Dan Najeriyan da ya koma Ghana don koyar da addini

Wani dan Najeriya wanda asalinsa dan jihar Kano ne ya koma babban birnin kasar Ghana, Accra inda yake koya wa Musulmin kasar addini.

Malam Ibrahim ya shaida wa BBC cewa ya auri wata 'yar Ghana 'yar kabilar Aibe inda har sun haihu da ita ma.

Labarai masu alaka