Jaririyar da tafi kankanta a duniya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli bidiyon jaririyar da tafi 'kankanta' a duniya

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Da kadan Saybie ta fi tuffa nauyi a lokacin da aka haife ta.

An yi wa mahaifiyarta tiyatar gaggawa yayin da Saybie ta yi mako 23 kawai a ciki.

Ma'aikatan asibitin da aka haife ta ne suka yi mata lakabi da suna Saybie.

Labarai masu alaka