Me Singham yake yi bayan ritaya?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

CP Mohammed Wakili ya bayyana abin da yake yi bayan ritaya

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon

Muhammad Wakili, tsohon kwamishinan 'yan Sanda na jihohin Katsina da Kano ya yi wata daya da yin ritaya.

A hirar da BBC ta yi da shi, ya bayyana cewa har yanzu bai tsaida wani abin yi ba, amma akwai mutanen da suke neman su ba shi aiki a wani kamfani.

Singham kamar yadda ake kiransa ya kara da cewa zai je Gombe hutu wurin iyayensa.

Labarai masu alaka